Salmerh posts

Posts History

    Title: Idan naji zan shiga soyayya, se na je na duba breakup post and re-think
    Content: Wai dan Allah nika daice idan naji zanfara son mutum deeply nake zuwa na duba breakup and heartbreak post na dawo hayyaci na just a question
    Category: Relationship May 8, 09:45 AM