Rahima posts

Posts History

    Title: My husband's friend
    Content: Salamualykum ...anty ina da wani dan matsala... Nayi aure fyn alhmdulilah... I living well with my husband da dangin sa amma matsalata dayane His click of friends... They compromise of 4male and a female.. Banda Matsala da male friends dinsa amma that female friend dince banso.... A Girl suke ce mata... Sun dauketa kaman gold.. Basu son ranta ya bace... Kyautata mata sukayi ko ince their world revolves around her... Komai A girl... Komai A girl.... Duk da itace sannadiyan haduwar mu har mukayi aure though she's not my friend i don't just feel comfortable with her They are two that are married... Naso yi ma dayan matan magana amma naga ko a jikinta.... Every last Saturday of d month suke haduwa.... Ayi hira a ci abinci...just to have fun... kaman normal policy dinsu kenan.... She's a student... Idan zasu je dubata a school... Kanan wani biki zasu....the importance they show her is too much.... Rannan danaa masa magana akai ranann bamu kwana lfy a gidannan ba Cewa yayi ida ba dan ita ba... Bai kai matsaayin da yake ba....she means a lot to him...na kasa bacci ranan.... Sanda aka kawo ni Amarya duk hirar da zamiyi sai ya saka A girl a ciki....A Girl kaza, rana kaza A Girl ta mana kaza....ko shopping suke raka ta....rannannya dawo da kayan shoping na tambayeshi wannnan kayan fah wai nawa ne....sun raka A Girl shopping shine tace ya siya min nima Rannan sallah injinsu suna cewa idan A Girl tayi aure fah sun shiga uku dan mijinta zai hana su ganninta....akwai wanda yake sonta a cikin su amma bai gaya maata ba...har suna zugashi ya mata magana su dadaita at least zasu san taxo gida Abin haushin har danginsa sun san A girl...rannan sisters dinsan da sukazo suke tambayansa yaya ina A Girl dinka...yace tana lagos amma ta kusu dawowa suma sunyi missing dinta...ni kuma wallahi banaso....duk matsalaar sa...sai ya fada wa yan click dinnan nasa kuma sai a ce bari a jira A Girl zata kawo shawara mai kyau Kuma karamar yarinya ce she is 22 Wallahi auty ina son in rabasu....bata taba shiga hakkina ba bata taba min komai ba amma banaso Dayan matar friend dinsa ko a jikin ta....rannan mijinta ya siyo mata abu ya bata ...har tambaya taka ina na A Girl....sai yace ai bata nan ta tafi lagos....a lagos iyayen ta keda zama...taje hutu gida...dan Alllah ya kuka ga alamarin nan...isnt it strange Dan allah yan aji ku ban shawara...please hide my identity
    Category: Advice Jun 15, 02:02 PM