Content: |
Malama I need your advice and yan aji abt our relationship with my cousin.. Muna soyayya dashi amma no any sign of care, affection or anything, in na mishi magana sai yace shi haka yake kuma b4 kafin mu fara soyayya mun fi shiri sosai amma yanzu I don't know why ya chanza yanzu abun ma ya zama worse cuz sometimes ma ce min yakeyi ya fasa daga bays kuma yazo yace wasa yake min but still babu any sign of care.. I'm confused Malama yana min wasa da hankali kuma abun yana damu na kuma ya fara affecting karatu na. Pls I need your advice and yan aji. Thank you |