Tukur nusaiba posts

Posts History

    Title: Should I marry him or just focus on my school?๐Ÿ™๐Ÿ™
    Content: Aslm Ina wuni Dan Allah shawara nake so abani There was this guy da na hadubda shi bayan na zana jamb exam Dina, very freindly nd nice wlh.muka fara siyayya da shi, toh shi din wai aure yake so yayi ni kuma Yan gidanmu suna so nayi karatu.kuma wlh gsky Ina sonsa Nima Ba Mai kudibane Amma dai rufin asiri dai yanada shi toh Amma Yan gidanmu sai suna cemin wai na rabudashi bashida komai,ni kuma duk wanan ba shi ya dameni ba so far indai zai iya daukar nauyina da na gida me nake nema? Shekaruna 18, har an fara processing din admission Dina wlh .Dan Allah a taimakamin da shawara in auresa ne Koh Kuma in hakura in cigaba karatuna Amma wlh iya gwargawado Yana Sona Kuma Yana kokari yaga ya taimakamin duk da ma gidanmu Muna da Dan Hali yasani but he's trying with the little he has Dan Allah a bani shawara๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ฅ
    Category: Relationship May 29, 09:56 AM