Abdulkarim posts

Posts History

    Title: Wata baturiya ce takeson friend dina
    Content: NB please munason advice ne wlh wata baturiyane ta manne ma wani friend Dina a tweeter wai tana sonshi ta tambayi Shi details nashi ya gakamata Shi karatu yakeyi tayi hakuri....Amma ita taki hakura tanacemai age it doesn't matter ita tana sonshi sosai, zataringa turamai kudi duk month yace mata Shi baya bukatankudi. Pls meyakata yayi
    Category: Advice Mar 5, 03:58 PM