Ibrahim bello posts

Posts History

    Title: I need an advice
    Content: wllh muna tare da babe almost 7month muyi fada mushirya sometimes idan muyi fada ita zatakirani tabani hakuri muna soyayya sosai har wayana zan dauka nabata wani lokaci nakirata a waya sai tanamin wasu irin magan ganu hk ita fa gashi gashi sai nace to mai yafaru nayimiki laifi ne tace eh kuma taki fadamin abunda nayimata bayan kwna biyu nakara kiranta muna chikin saitayi cutten kiran nakaraki nace mai yasa kike yankewa tace hk kawai bangajiba bayan kwna biyu nakara kiranta tacemin ita tagaji dan Allah nabarta tahuta karnakara kiranta nadade ina tunanin abun sai nafara tunanin yadda zaayi nacire soyayyarta a zuciyana na amma nakasa na rasa yadda zanyi bana iya barci koda yaushe tunani nashiga chikin damuwa sosai bayan kwnaki biyar i decided to call her nakirata muyi mgn kamar ba abunda yafaru muyi fira almost 30minute naji dadi sosai sai tacemin zatayi aiki zuwa anjima nakira bayan wannan lokacin nakira 2times bata daga ba har gari yawaye that's mean ita ba tahakura bane sbd da tahakura idan taga missed dina saitakira plz abani shawara
    Category: Advice Dec 14, 07:36 PM