Abubakar Muhammad posts

Posts History

    Title: At what point in a relationship should tests be done?
    Content: Assalamu alaikum AMM dan Allah a tambayamin wai yaushene yakamata mutum yasan genotype dinsa, kuma yaushene yakamata aje ayi gwaji a asibi na HIV, Genotype, drug etc kafin soyayya tayi nisane ko kuma sai bayan an saka rana ?
    Category: Advice Dec 8, 10:03 PM