Fatimaaminumusa posts

Posts History

    Title: Entertainment
    Content: 👆 MATA GA TOPIC Kece kuna soyayya da saurayinki kwatsam🤯 Sai yayomiki text 💔.... Nadaina sonki yanxu 💁 Babbar kawarki nakeso Kuma itazan aura nanda Sati maizuwa bakeba 🙂. Gashi kekuma kawarki🧏‍♀️ Bata taba gayamikiba taci Amanarki kenan atakaice. Kinaji kina gani 👁️akasha Biki , dancinfuska kawarki Harda aikomiki da katin bk Bayan sati daya da bikin.... Sai akai sallama dake kina Fita kikaga 👀baban 👨‍🦰 Kawarnantaki akofar gida Bayan kungaisa saiyace... Yaxo yanasanki zai aureki Amma yabaki sati daya .. Kiyi tunani 🙄can anjima Sai akakara kiranki😐😐 Kina fita saiga baban👦 Saurayinnannaki shima Abunda wancan yafada Shima haka yace. to idan Kece waza ki aura aciki.. Dan kiyi ramuwar gayya Tura wasu group din dan Jin tabakin wasu matan Afito mufafata😂😂😂nidai gsky babanshi zan aura aha🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️
    Category: Entertainment Jun 23, 08:46 PM
    Title: Hijab
    Content: Tunatarwa game da Hijabi... Shi saka hijabi ba kawai rufe jiki ake so ba... Mata duk abinda za suyi su “ja hankali”n namiji ko bada saninsu ba be kamata ba, in har ba ga wnd y halatta a shari'ance ba; shys Allah ta'aala Ya hana hatta su sa abu me ƙara a ƙafa kada ya jaa hnkl, haka koda mace tasa burmemen hijabi se tayi rangwaɗa ko ta sa turare ko kwalliya afuska ko wani abu da ze iya jan hnkln namiji...; (domin ita mace dukkanta yana bama ajnabinta sha'awa ne shys addininta Ya tanadar mata da wannan kariya...) ...in tayi hkn Me sunan hijabin kenan? Sannan Mace in ta yaɗa hotonta ko ba da niyyar ta yaɗa fitina bane, duk wnd y gani ya fitinu tn da zunubi, sbd shi kanshi yin hoton hkn siddan d mgn kansa, balle yaɗa shi... Kada mace ta duba ai nrml ne ko babu wani damuwa... A'a, duba me addini yace... Muji tsoron Allah dai-dai iyawanmu Allah mafi sanin iyawar tamu... Kd zuciya ta zama mana jagora don Allah_ Wlh Addini sauƙi ne dashi... Amma ba'a abu don birge wani ko Allah Ze Yi fushi d mutum.. ba kuma a neman watayawa cikin saɓo... Ynz kuma da mace zata ga hotontannan a social media seta ga lefin wa? Ko wani ya siyar da wayarsa yn ciki (koda cikin ƴan uwa ne) ynz almajiri ya siya a fara sawa a wallpapers... Ko masu haɗa videos ɗin YouTube da hotunan mata su samu... Dss dai .. Ƴar uwa rayuwar ki me albarka ce SOSAI.. Kada mu ɓata rawarmu da tsalle.. akwai gobe bayan yau fa... Idan anma wasu uzury basu sani ba ko irin orientation d suka taso dashi.. to ke da ke ya kamata ki nuna ma Allah kun gode da baiwar da ya muku dai-dai iyawa...
    Category: Religion Jun 22, 08:46 PM
    Title: Entertainment
    Content: Mijinki ya dawo gida yana babatun yaje neman aure an kasa shi. Nuna mana yadda zaki rarrashe shi da sticker Copied
    Category: Entertainment Jun 22, 08:28 PM