Sign In
Register
Create Post
Home
Categories
Create Post
Matchmaking
Meetup
Bin_mansir posts
Posts History
Title:
kadanne suka sani
Content:
what is the english translation of this hausa statement “ango kasha kamshi” oya bari inga
Category:
General
Jan 20, 03:40 PM
Title:
wai inda ache haka? ya kenan?
Content:
wai allah inda ache mai budurwa daya ko mai saurayi daya su kadai zasuga 2020 koya su wane da wane zasuyi???
Category:
General
Dec 13, 09:54 PM
Title:
laifin wanene ?????
Content:
hassan ne dan she kara 4 mamarsa tace yaje ya dauko soson wanka amai wanka shine dayaje sai ya dauko soson kadai yakawo mata saita kwatsamai tsawa tace ya dauko sabulun ( soap) sai ya koma ya azo soson ya dau ko soap ? din kadai daya dawo sai tace ya koma ya dauko kwandon duka sai yaje ya azo soap ? din ya zazzage komai na kwandon yakawo mata kwandon shine ta zanesa shikuma yafadawa baban sa daya dawo shin idan kaine ko kece amatsayin baban yaza kayi ?????
Category:
Advice
Dec 6, 07:29 AM