Content: |
Assalamualaikum yan uwa musulmi Qanwatace take cikin wani halin ankai 10 days batasan inda kanta yake ba, muna ganin kamar lamarin jinnu ne idan akwai wanda yake da ilimi akan lamarin jinnu ko yasan wani wanda yake da ilimi akan abun dan Allah yayi magana |