Maryam Muhammad33 posts

Posts History

    Title: He wants to leave after I have fallen in love with him, I need advice
    Content: Dan Allah kubani shawara๐Ÿ™๐Ÿฟ akwai wani guy da aka hadamu cousin brother shine yahadamu, last week yazo garinmu Wllhi yana ganina yaji yafara sona bawai kyau yagani ko sura ba no. kawai ne macece mai walwala kuma ida sunyin dariya ๐Ÿ˜Š nidai inanan free dai, Toh the first day da muka fara communicating gaskia yace yanada emmata guda biyu daya cousin dinsa sane dayan kuma tana wajen aikinsu, saiyace min cousin dinsa har ansaka magana aure a najira su daidaita ne, amma yace shi Wllhi harga Allah namishi nd he loved everything about me toh dai muna dai communicate dashi always am trying to make sure he is happy, Wllhi kuma yanajin dadi yagadai caring din yayiwa shine yanzu kace min waifa za a samu mastala yanzu fa harya daina communicating da emmatansa tunda muka hadu, shifa Wllhi yana sona dayawa kar yazo yafasa cousin dinsa gaskia wai ni am too emotional ๐Ÿฅฒ narinka yagewa yana confuse karkuma after some month naji yayi aure he don't want to hurt me. yace how he wish dani yafara hadu kuma gaskia idan naci gabada nunamai soyayya haka Wllhi nanda kwana kadan saidai muyi aure amma yanzu cousin dinsa da aka hadasu itace damuwar kuma ya amince wa iyaye, last night nace mishi gaskia toh saidai ni na hakuri kawai I was crying, hankalinsa yatashi yanata kirana awaya please l need a solution.๐Ÿ™๐Ÿฟ
    Category: Relationship May 4, 06:41 AM