Asiya Aliyu posts

Posts History

    Title: Meyasa yan Unguwa suke ganin mace me a karatu a haka?💔
    Content: Dan Allah meyasa Yan Unguwa basu son Fadar Abun Alkhairi akan Yan Nata idan anzo Neman Auren Mu..Especially idan sunga Kana Karatu 💔😞🤦🏻‍♀️Shike nan Dan Muna zuwa Makaranta munyi Laifi 💔
    Category: General Feb 5, 08:25 PM