Idiary posts

Posts History

    Title: karshen Mayun mata kenan ????????
    Content: This is a story of someone in kano, kubanni. Munjibir local government area. His name is Fareed and an absurd womanizer, he’s well known for “use and dump” meaning, he specializes in playing hearts of women, dan almost rabin matan Arewa, daya daya ne Fareed bai bi ba, so da Allah ya tashi kama shege se ya hadu da wata yarinya me suna Habiba, habiba who is an NCE student a FCE Kano, fara ce doguwa ga hanci kamar sandan golf, ga kyau, muryarta kamar ana waqa, they met on Instagram, as usual Fadeed yayi mata dm, suka dan fara magana sama sama har ya fara nuna mata cewa shifa he’s into her and he wants to settle, meanwhile Daman tactics dinsa kenan, he initially tells ladies that aure yakeso har ya samu ya hadu dasu a hotel dan ya samu yayi lalata dasu and daga baya kuma ya sharesu. But it appeared different with Habiba, dan ita habiba kuma sana’ar ta shine saida private parts din mutane. So what happened was, Fareed got so much acquainted with Habiba har aka fara maganar Haduwa, ita habiba ta riga ta gane halinshi da kuma abunda ke zuciyar shi, so to her, that’s a great opportunity to easily get what she’s after, so she informed her clients cewa she’ll soon bring a package suka turo Mata deposit, as usual. Daman per package 6.5 million suke siya. Who can guess how it ended??😂 The full story will drop tomorrow 😂😂😂
    Category: General Jun 23, 11:32 AM