Sign In
Register
Create Post
Home
Categories
Create Post
Matchmaking
Meetup
Little yobo posts
Posts History
Title:
Muhawara
Content:
A wannan zamanin da ake yawan samun cin amana tsakanin maaurata mace da namiji. Ni mutum ne mai tsananin kishi zan iyayin abinda ba shknn ba ya zaka/ki ji Alokacin da ka/ki tabbatar da abinda kuke zargi kuma wane irin hukunci zaku dauka?? karkuyi tsammanin yafaru dani ne fa A'A ni hasalima ko tsayayyar Budurwa Bani da muna jiran ra'ayoyinku
Category:
General
Jun 21, 10:59 PM