Buhari shugaba ne me adalci kuwa?
Hafsatou Mar 27, 07:32 AM

Buhari shugaba ne me adalci kuwa? 2

Having seen abinda ya faru a Kano, Kuma yayi shuru soboda ganduje Dan party dinshi ne, I remember voting for him a ranar zabe Amma yanzu Kuma ya bada mu. Allah ya Isa!
post

Replies

(10)
Imran Mar 27, 11:32 AM
Ba wani adalaci tare da shi, shi ma ta kanshi yake
reply 0
Abrar Idris Mar 27, 11:35 AM
Gaskiya, its straight in justice kuma he's watching.
reply 1
Sa'ada Suleiman Mar 27, 12:10 PM
Gsky a'a saboda yana kallon abin da yafaru a Kano amma bai ceh koh cikanku bah
reply 0
Sa'ada Suleiman Mar 27, 12:10 PM
Gsky a'a saboda yana kallon abin da yafaru a Kano amma bai ceh koh cikanku bah
reply 0
Sa'ada Suleiman Mar 27, 12:10 PM
Gsky a'a saboda yana kallon abin da yafaru a Kano amma bai ceh koh cikanku bah
reply 1
Asmau Shuaibu girei Mar 27, 12:14 PM
Babu abunda ya hadashi da wanna... Wanna aikin inec NE mu fadawa kanmu gaskiya
reply 3
Hafsatou Mar 27, 12:18 PM
Amma a matsayin shugaba ya kamata ya tsawata.
reply 3
Najib Ata Apr 5, 08:40 PM
Before we thought so but now situations has makes us understand his true colour.
reply 0
Najib Ata Apr 5, 08:45 PM
Whatever is between you with someone you have to tell the truth once it comes to that. I didn't blame PMB for what was happened in kano rather I blamed INEC and Ganduje.
reply 0
Khadija Sokoto May 3, 10:36 AM
Ai a bayyane take ni banga abunda ya hada buhari da adalci ba domin kuwa sunyi hannun riga duba da yanda ya dauki wani bangare na al’ummar kasa ya watsar da wani bangare. Allah dai yakawo mana sauki
reply 1


Related Topics


Trending