I need help and advice
Anonymous Jun 18, 02:40 PM

I need help and advice 0

I am 22 years,am about to get married since 2015. my boyfriend we met first day when I enter abuja he's my father's Messenger that moment i don't know anything about love my father send him to take me form carpark since when he saw me. he started showing me care And am that girl WHO don't like to talk much and but he's always try his Best to talk to me,tun inajin haushinsa. Harnafara sabawa dashi haryakai idan bezo gidanmu bah am feeling somehow like that one day he tell me he's in love with me since when he saw me and shi wlh yanasona tsakanin sa dah ALLAH and yanaso ya aure ni awannan lokacin dayake magana sainaji kawai banaso. Banason ganinsa because mama use to tell me zainab pls kikama kanki kirike budurcinki Don't trust any guy except your husband.saina nadaukesa amatsayin duk wanda zaice yanasona Dan iskane agurina natashi,natafi yana magana I just live the place haka haka ya dinga bibiyana har nayi accepting dinsa yaje yasamu babana yafadamasa .yanasona and munsamu fahimtar junanmu yanaso zaituro magabatansa baba yache Allah ya tabbatar dah alheri akah kawo sadaki kayan saka rana kudin gaisuwa akasaka rana. Dama I have Senior sister batayi aure bah rananda aka kawo kayana aranan maman tah takirani awaya waitaji ance aure zanyi koh after yayata batayiba toh aysai ayitagani takashe wayar I just live the matter for myself banfadama mamana bah oh baba 2weeks dayin haka sainaji kawai nih I just want to live abuja I need to see my mama nahada,kayana. Naje carpark sai kaduna my mama see me kaman daga sama she ask me what happen I tell her nothing tace karya kike meya faru I tell her kawaii inaso nadawo gidane that moment my farther call me auta where are you I tell him am in Kaduna he say Kaduna doing what I tell him I wanna see my mama he tell me owky he off his phone call my mama yanzu dasanenki yarinyarnan tadawo kenan tace dashi aa wlh itama sallamana taji daga sama yace owky shikenan abbakar call me yazo gida anfadamai bananan nakoma Kaduna nace eh babu komai yaushe zaki dawo nace babu rana kamanya that moment kawai yana magana jinake natsanesa banason jinsa balantana ganinsa I off the phone washegari he call me again muka gaisa after one week he call again I tell him pls kadena kirana yace pls zainab menamiki nace nothing ya dauki tsawon month yana kirana saidai mugaisa kuma inasonsa amma idan yakirani sainaji banason jinsa dayaga time yana tafiya haka saiya fadama babana abunda nafadamai. Baba call me hakane abunda abbakar yafada nace yadena kira nayi shiru yace badake nake magana bah nache dashi hakane Toh meyasa kunyi fadane aa toh meyamiki kinsamu wani neh aa kawaii sonsane bakiyi nace ah yace yanzu kunya zaki bani auta sai after angama magana dah family yaronnan dangi duk anfada musu shine zakiyi haka wlh daga cikin zuciya banaso kuka nake amma bazan iyah magana bah yakashe wayarsa saiya kirashi yace yazo yakarbi kudinsa yace aa yarike kudin harsanda yasamu wata ahaka akatafi. Yanzu act list 7 years kenan shibeyi aureba yana kirana sometimes mugaisa nima banyiba sometimes nima nakan kirasa wlh inasonsa amma bansan ganda zanyi bah kuma gida suna kallon banaso nayi aurene naki nakulah kowa. Wlh inacikin damuwa pls ataimakeni dashawara
post

Replies

(2)
Ummammar Jun 18, 09:04 PM
Dear poster I think you should tell your mum now,if u can't then please show her this writeup,if not show it to your ex from there he might be able to do something about it
reply 1


Related Topics


Trending