Aure lokacine
Abdulrahman Bello Zia Jun 10, 02:20 AM

Aure lokacine 0

Shifa aure lokacine gare sa kamar yanda lokacin mutuwa lokaci yake dashi wanda babu makawa sai anyi shi idan lokaci yayi to shima aure haka yake... kada muyi gaggawa wajen neman abokin rayuwa.. mu jira lokaci
post

Replies

(2)
Abdullahi hdj Jun 15, 12:56 PM
Hakane Allah ya bamu abokan zama na gari
reply 0
zeeenert Aug 22, 12:51 AM
Allah yabamu abokan zama nagari🙏🏻
reply 0


Related Topics


Trending