I need your advice please
Anonymous Nov 28, 01:04 PM

I need your advice please 1

Assalamu alaikum. Please help me and share this with yan aji I need advice please. I'm in relationship with this girl for almost 7 months now since then I've never felt like I'm in relationship, I can't remember when last she called or even flash me sometimes I used to asked her to come online kuma abu kadan wai ita bacci takeji and if I asked her about something reasonable that will lead us to a serious conversation sai tafara "hmmm" "ok" and those boring replies, I once asked her why she's doing this wai ita batason tambaya kuma she's I don't care type, I was doubting if she really loves me and even if we're on call sai dai inta magana sai dai tace uhmmm ko eh, kuma koda nayi magana don taji dadi sai dai tace: "uhmm nagode" idan kuma nayi mata message to impressed her and tell her how much she mean to me the answer is always "Awwwn! Thank you so much" she have never take her time to send me any love message neither on WhatsApp nor SMS or any other social media platform, she's only telling me this words as a way to prove her love to me "sweetheart" "I love you" and "LOML" only since when we're in relationship to date, wlh I'm so confused about my relationship with her, I love her much and I don't want to loose her but I think I gotta quit but I still need your advice, wlh I treated her with all care she deserves, I can't even imagine how much I've been pampering her but duk a banza nayi hakuri sosai sabida fushi da gaggawa baida amfani ammah I'm so discouraged banajin dadin yanda take treating dina na mata magana several times in a such way da zata fahimci matsalan yin haka but taki canjawa kuma she doesn't want to see me with any girl kuma batason friends dinta suce nayi kyau wai kishi takeji idan hakan yafaru, please advice me.
post

Replies

(8)
Aysherbaby Nov 29, 05:25 PM
If u need advice u can chat me on WhatsApp 07030088455
reply 2
Salma Isa Nov 29, 07:52 PM
Brother am sorry for what your going thru. Bt maganar gaskiya in mace ta na behaving kamar haka in most cases ko dai ta daina sanka ko kuma ba kai kadai bane. Shawara anan shine ka bincike ta am sure you will find d ans ur seeking for
reply 2
Waseela saleem Nov 29, 08:21 PM
Ayya sorry lemme give u and example with me gsky Nima before haka nike but ni gsky ba irin nata bane am a kind of a lady wanda I don’t talk much ni rashin magana ne nawa mun kai 9 month dashi shikuma abin nadamunshi mun zauna mukayi magana muka fahimci juna shi mutum ne mai son hira gsky yanzun kam alhmdulh ko mun sami matsala haka zamu tsaya mu gyara lefin mu komi yawuce but my advice to u shine call her first and talk to her Idan taqi gyarawa shine zaka san matakin dazaka dauka but ni aganina u should keep on patient insha allahu zata chanxer Allah sa mudace yakuma hada kawunan ku
reply 3
Anonymous Nov 29, 09:42 PM
Na dauki tsawon lokaci ina mata magana ammah ba gyara, she was not like this before we started our relationship sai daga baya after we've spent many months together tun ina daukan abn ba komai ba harna fara damuwa, gaba daya bata playing role dinta nayi iya yina ammah kullum matsalan yau daban na gobe daban idan nayi magana sai tace wai in kara hakuri. I've zeroed my mind bata sona ne gsky
reply 2
Anonymous Nov 29, 09:44 PM
Bincike kam nayi iya yina ammah sai dai yawan fada dake faruwa a tsakaninmu shiyasa nake tunanin hakura sabida ita bata shirya canjawa ba kuma banajin dadin hakan.
reply 1
Waseela saleem Nov 30, 11:00 AM
Ahhh tunda kayi kayi mgna bata gyara ba saika hakura i think ba kai kadai bane maybe taga wani wanda yafika ne a idonta kayihkuri insha allahu zaka samu wata she’s even better than her Allah sa mudace sorry
reply 1


Related Topics


Trending