Marriage life style
Anonymous Jul 12, 10:18 PM

Marriage life style 0

Salaam, don Allah atayini posting. Ina son in San Mesa wasu mazan in sunyi aure suke sake neman wasu matan a waje? Wani zaka ga mutun na da mata harda yara kuma yana neman wata awaje kuma bawai aurenta zaiyi ba. Ni I want to stick to only one mace. Ina tsoro kar nima in tsince kaina a irin halin nan.
post

Replies

(6)
Halwah Jul 12, 10:59 PM
Personal choice that varies between people.. Amman harda rashin tsoron Allah. I feel in har namiji na shaawar wata mace ah wajen why not just take her in as a wife?
reply 0
Anonymous Jul 12, 11:14 PM
Wllhy I always pray to Allah in ya bani mata, ya sanya mana Alkhairi da zaman lafeeya a tsakanin mu. Ya kuma cire min sha'awan mata aduniyan nan sai na mata na. Kuma kar ya samin ra'ayin mata biyu
reply 0
Rabi suleiman Jul 15, 02:01 AM
Ameen, Ameen dole ka samu wadda kake kauna kuma ita ma tana sanka. Make sure before the marriage she is all you need and vice versa. ta haka zaka samu gamsuwa without looking for other women outside.
reply 1
an_chindo Aug 14, 04:34 PM
Never try to be in haram relationship because mostly mazan da suka saba da zina kafin aure basa iya zama da mata ba tare da sun nemi wata a wajeba, kamar addiction haka abin yake da kuma wanda basa tsoron Allah, ammah akwai personal issues dake faruwa tsakanin couples, maybe she can't satisfied her spouse ammah why not ka kara aure idan har zakayi adalci? Ammah neman mace a waje bayan kanada aure ba uziri bane kuma wlh duk mazinaci a tsiya yake karewa ga possiblity na dauko STDs kala-kala kazo ka cuci matarka tana zaman ta. Allah ya karemu da bin son zuciya da aikin shaidan.
reply 1
hatty Oct 21, 12:56 PM
well, I will make it short. like the others have said its a habit that they developed well before they got married and because they only live for this life and have no fear of Allah and his judgement, they continue as they wish as if they have no one to answer to. They can continue to unlawfully keep getting with other women. Whether they are married or not yet married, they should remember there is no peace, happiness or success in this life or the next if you continue to commit major sins. Allah ya sawwake kawai. kowa zai yi abinda yaga dama a wannan duniyar amma mutum ya tuna karewa zatayi. sai kuma ayi ma hisabi ga wannan babban laifin da kake aikatawa.
reply 1


Related Topics


Trending