Masu Adduar miji na gari
Anonymous May 21, 09:06 AM

Masu Adduar miji na gari 4

DEAR SINGLE SISTER WHO'S PRAYING FOR MIJI NA GARI... By Admin, Chamber Of Secrets Kina addu'ar miji na gari while your half naked pictures are there flaunting on social media, ba kya tunanin wasu sha'awa zata kawo su gareki ba aure ba? Kina addu'ar miji na gari while you're busy snapping nudes of yourself kina tura ma social media boyfriends, ba kya tunanin a wani lokaci na gaba za'a iya amfani da wannan hotunan aci mutuncin ki, 'ya 'yan ki, jikokin ki, mijin ki da dangin ku baki daya? A wani lokaci da kin manta ma kinyi? A wani lokaci da kin tuba kinyi nadama? What's wrong with covering your body and staying lowkey now? If anyone ever falls in love with you, you'd know it's for your character and personality. Those ladies you're seeing da suke kokarin suturta kansu and you're looking down on them they're human beings too. They have feelings too. They wished to be called beautiful and all sort of sweet names too. They wish to wear attractive dress and beautify themselves too. But they know exactly that this dunya is too cheap and jannah is too precious to be sold for some stupid likes and comments. Na taba ganin write-up na wani guy. The guy was saying it's up to a girl to dress decently and cover her body, all they can give you is likes and comments but not marriage. Why won't that sink in in your head? Kina addu'ar miji na gari while you're not building yourself to be mata ta gari. Karma is a very real phenomena my dear. What you give is truly what you'll get back in return. Kina addu'ar miji na gari while kece samari zasu na takaran throwing ma birthday parties here and there and at the end of the day kin gama sheke ayar ki kiyi fatar ki samu miji na gari. My dear miji na gari fa isn't something da zaki je ki saya a kasuwa. Kina addu'ar miji na gari while you're dating 10 other men, ke me wayo ko? "I'll chop this guy money, I'll chop this guy money" abi? Kina tunanin su kuma basu da wayo ko? Kina tunanin they won't find ways da zasu fanshe kudin su right? Or maybe karma doesn't have an eye. Issorait. Ana cikin haka if you're lucky enough haka miji na gari zai zo. Zai zo with pure intention na auren ki and there you'll start bringing up silly excuses. Maybe kice he's too cheap for you, bakauye ne, you're way out of his league, bla bla bla. Ko kuma kiga ke fa aure ba yanzu ba coz kina tsakiya da cin ganiyar lokacin ki so you can't let go of the party girl lifestyle da wuri haka. Kece wannan zai ma reservation wannan hotel wanchan ma haka. Kune baku wannan joint baku wanchan, da an hango ki a fasa ihu ana fadar miki "pepper them" kina jin kanki on top of the world with your nose in the air. Kina kallo haka maza na gari zasu dinga zuwa suna tafiyar su saboda kin kasa ma kanki fada and the world will continue its course with you. Do you know the most beautiful thing about this world? It will continue its course with you, without a pity or shedding a tear for you. Duk abunda ka yar anan da yardar Allah shi zaka tsinta a gaba. Do you know when sense will start hitting you? When your friends and your younger siblings started to settle down. There zaki ga gidan ku ma an fara damun ki da ki fiddo miji. There you'll start seeing wedding notifications na stupid boyfriends dinnan naki yana flashing akan screen dinki. Wadannan stupid boyfriends din dai da kika gama watsewa tare dasu. There duk wanda zaki nemo daga cikin su zai subule. There's a sister who slide in my dm tana kuka take bani labari she dated a guy for three good years ba abunda basa yi na haramci da tazo ta masa maganar aure yace sam bai san da wannan zance ba. She started yelling at him tana fadar ya cuce ta do you know what his reply was? He said she should worship the ground he walk on for what he has done for her. Ya showering nata da gifts, ya bata kudi, ya saya mata latest phones, he took her places, is that not enough da sai tayi seeking aure kuma? An gaya mata idan yana neman aure zai zo wurin ta ne? You see? There you'll know you've made the worst mistake of your life. Sai kuma me? Sai regrets. You'll regret every bit of what you've done. Sai dai me? It's not too late my dear. Sometimes the love of your life comes after the mistake of your life. After all this wani kuma zai zo yaso ki ya kuma overlooking duk wani flaws naki. Shiyasa a koda yaushe muke fatar Allah Ya hada mu da masu son mu na gaskiya. Coz masoyin ka na gaskiya ba ruwan sa da duk wani flaws naka, kai din yake so. Allah Kasa mufi karfin zukatan mu. Allah Ka hane mu da aikata ba daidai ba. Allah Ka tsare mu da rudin wannan rikitaccen zamanin, ameen. Admin, COS #copied
post

Replies

(4)
Anonymous #1 May 21, 03:18 PM
Ameen thumma Ameen. Jazakumullahu khair. Indeed it's a wake up call. Allah ya tsare mu da rudin duniya. Amin
reply 0
Anonymous #2 May 22, 12:09 AM
Amin ya rabbi, Allah yasa mu gane gaskiya bfor is too late. Ya shiryar damu gaba daya maza da mata..
reply 0
Anonymous #3 May 22, 12:27 AM
Amiin ya Allah... Allah ya sa yayi sinking cikin hearts din masu halin nan 😩 for them yo understand!
reply 1
Firdausi Ibrahim May 25, 09:38 PM
Ameen ya dhuljalal wal ikram Sakhallahu bi khairan👏🏻 Allah yasa munji mu gane mu kuma gyara flaws din mu. Thank u
reply 2


Related Topics


Trending