my cousin slept with my brother's wife
Anonymous Apr 1, 04:44 PM

my cousin slept with my brother's wife 0

Aslm yan aji, Cousin namu ya kwanta da matar yaya na a lokacin da baya gari. Shin laifin matan ne, cousin koh kuma mijin?
post

Replies

(5)
Anonymous #1 Apr 1, 09:11 PM
If she agreed to it without being forced then they are both at fault gaskia that’s how I see it
reply 0
Ayesha audu Apr 2, 02:56 AM
This is really bad and embarrassing, it depends on yanda abin ya faru, ya kwana da ita as in a whole night?
reply 0
Abdul nur Apr 2, 06:14 PM
As for me gaskiya laifin mijin ne.. dalili shi ne me yasa mijin zai barta ita kadai a gidan ba tare da ya kawo kanwarsa to wata daga cikin yan uwanta wacce ya yadda da ita ba? Kuma bai Kamata har baligi ya zauna da matarsa a gida daya ba idan bayya gari.. The fault goes to the husband definitely..
reply 1
Anonymous #2 Apr 4, 07:15 AM
Gaskiya laifin matan ne...saboda ba yadda za'ayi haka hartakai da faruwa ba tare da yardar ta ba. Kuma ba fyade kace ya mata ba balle muce laifin sa ne. Mijin ma yana da laifi in har sakacin shi ne ya janyo faruwar hakan.
reply 2
Anonymous #3 Apr 12, 12:02 AM
Whose fault should be evidence based one thats not living with them I think cant make a conclusive decision.it can be any ones fault among them.Mayb when you give some details only then.Allah tsare haza musiba
reply 0


Related Topics


Trending