please advise me on dis anger issues with my man
Anonymous Nov 11, 11:38 PM

please advise me on dis anger issues with my man 1

we just started dating some wks ago so akwai Randa Mike mgn sai yabani wani umarni wai inya isa Dani inyi inkuma be isadani ba Kar inyi sai nace Mai..shine koh Dan lalabwa babu kana Bani command yace aa Shi AI be isaba..so mgana yawuce aranan Ashe koh yyi fushine sai nadena Ji daga gareshi after somedays haka nayi chatting dinshi nace hi kawai saiyafara Bani hakuri wai AI yamin laifi inyi hakuri nace toh sai nace kana lfya yace eh toh ynx yace min inasonshi ? nace eh..sai yace toh Shi Yana gani kaman bazamu iya dating ba..saince Mai why saiyace Shi yanda fushi sannan Yana da doka kuma mu Mata bamujin mgn..sainace Mai fushi bakyau yace yasani so ni ynz sainake tunanin dama normal idan namiji yazo neman mace yafad Mata yanada fushi? nidai Nima balaifi inada Dan fushi Amma ina saurin sauka kuma Bani da riko kuma Bani da taurinkai inada saukinkai sosai nasan indai yace inbari zambari..Amma kuma sainake tunanin hanya yadace in amince Mai da Duk yadda yace kuwa? Dan Allah kufadamin amsan dazan bashi ngd
post

Replies

(5)
Anonymous #1 Nov 11, 11:57 PM
Gwara daya fada miki yanada fishi ki sani tunda wuri fushi ba kyau . kowa nada shi saiyasa muke rokon Allah yarabamu dashi amen
reply 1
Ayman555 Nov 12, 01:04 AM
my dear just ki sallame shi idan har tun kafin aure ya maidaki baiwa kina Jin tsoron shi Koh tsoron fushin shi.. toh idan kukayi aure ba Zaki ganu ba.... kawai kice Mai tunda Bai iya controlling fushin shi akanki toh ya hakura.... idan har da gasket yana sonki toh zai miki alqawarin zai canza.
reply 0
Halpolite Nov 12, 03:10 AM
Maganar gaskiya itace, yanada fushi ke Kuma kina da girman Kai, kowa sai ya gyara, idan kin sallame Shima, duk Wanda ya sake xuwa Shima tafiya zaiyi soboda ba namijin da zai yarda da haka.
reply 0
Musa Abdullahi Nov 12, 07:59 AM
Ba shi da iko akan ki ko kadan. In yana so yana baki umarni ya aure. Amma yanzu ki fada mushi ba haqqin shi akan ki. Namiji mai irin wannan ma bai shirya yin auren ba ne gaskiya.
reply 0
Anonymous #2 Nov 12, 11:30 AM
I personally believe to Love someone does not mean to Sacrifice your Needs and being obedient doesn’t mean you tolerate disrespect. Being submissive does not mean you abandon your self and your own needs. So ask yourself whether you are willing to be Led in this manner (Command style) and you are completely okay with that, for the rest of your life after the marriage. What is your own Need when it comes to “Umurni daga miji”? What are you okay with and What are you not okay with? You ultimately will decide who you Obey, Choose Wisely.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage