Anonymous
Mar 16, 11:24 AM
I am facing Black magic/Jinn IssuesðŸ˜
0
Assalam alaikum!!
Dan Allah ku samu addu'a mu masu fama da jinn😠Munasha wahala muma wallahi.
Gaba daya rayuwa ta isheni kullum cikin shan wuya munata magani but har yanzu bamu dace ba. Ga maganar aure inada kyau dede gwargado amma daga mutum yazo gurina (da zarar nayi mafarkin wani kyakykyawa yazomin yanamin dariya) to wallahi washe gari da safe ba fada ba komai saurayin dayazo gurina xe dena kirana and baxe kara zuwa ba, wasu kuma daga sunzo an fara maganar aure se kaji shiruðŸ˜
And relatives basa mana adalci se suyita zagi cewa munki aure, wasu har cemin suke wai na tsaya ruwan ido ina neman me kudi sabida naga yaran su sun aura masu kudi that's why na kasa fito da miji a haka zan kare banyi aure ba, wasu kuma cewa suke bin maza nakeðŸ˜. Wallahi they don't even know how we're going through because of this Jinn, Gaba daya I'm so weak and tired zuciya na kamar zata balle i really want to Settle down but those Jinn sunki bariðŸ˜ðŸ˜
Please alfarmar watannan me albarka na ramadan ku samu addu'a muma Allah ya yaye mana.