Jamaa wai hln daga december nan baxaโ€™a sake yin aure ba?๐Ÿ˜‚
Anonymous Dec 28, 06:23 AM

Jamaa wai hln daga december nan baxaโ€™a sake yin aure ba?๐Ÿ˜‚ 1

a yadda nake gani garinmu tunda December tashigo ko Ina happy married life kake gani๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚dan Allah kar a kwashe maxa araga mana mu bayin Allah
post

Replies

(94)
Bafferh Dec 28, 06:32 AM
Lols.. Wane garin kenan? Though, it's everywhere fa.. Allah ya aurar damu๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜‚๐Ÿ™
reply 1
Anonymous #1 Dec 28, 06:39 AM
๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ it's everywhere u go kuma almost all December haka ake yi dama Don't mind we muna nan ai๐Ÿ˜€๐Ÿคฃ๐Ÿ˜…
reply 1
Seeyermerh Dec 28, 06:43 AM
hhh wannan bikin ai sai dai mu zuba ido muna gani gashi mu a family mu ba ayi๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’”
reply 0
Bafferh Dec 28, 06:50 AM

Nima dai gaskiya family mu ba aure dis December. But two of my friends are getting married
reply 0
Seeyermerh Dec 28, 07:00 AM

Wlh fah mu babu frnd dina daya ce shima Banje ba sai january mu muke d biki amma wnn December kallo garemu ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Anonymous Dec 28, 07:02 AM
Bafferh Dec 28, 07:03 AM

Haba... Muna neighbours kenan.. Am from kebbi. I'll b attending wedding a Sokoto dis Friday
reply 0
Anonymous Dec 28, 07:06 AM
Bafferh Dec 28, 07:07 AM

Amin thumma Amin.
reply 1
Bafferh Dec 28, 07:08 AM

Can we connect?
reply 0
Anonymous Dec 28, 07:10 AM

how ๐Ÿ˜‚
reply 1
Dr A A Dec 28, 07:10 AM
wllh babu karya ana antaya aure sosai a watan nan ni ban sani ba ko a mafarki ne nake ganin haka sabida a tsorata yaro a tayar min da hankali oho ๐ŸŒš๐ŸŒš
reply 1
Seeyermerh Dec 28, 07:11 AM

hhh Tom allah kawo sa ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ™ˆ
reply 0
Dr A A Dec 28, 07:11 AM
Bafferh Dec 28, 07:12 AM

Like i drop email or contact then yu drop me a message
reply 0
Seeyermerh Dec 28, 07:13 AM

ai gwara a tada muku koh kwazo kwayi ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น Wlh fah wnn aure yy yww sai kana ganin arewa family wedding ma gaskia ance idan da ranka kasha kallo ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Dr A A Dec 28, 07:13 AM

to siyama baba yace ki fitar amma har ynx kince samarin sunyi yawa a baki lokaci kiyi masu jarabawa ki fitar har ynx kuna bakice komai ba ๐ŸŒš๐Ÿ˜‚
reply 0
Bafferh Dec 28, 07:14 AM
Dr A A Dec 28, 07:15 AM

gsky sakkwatawa sun shiga daga ciki sosai watan nan especially cikin satin nan ๐ŸŒš amma ba damuwa muma don bamu girma bane
reply 0
Dr A A Dec 28, 07:16 AM

ynx haka ina da invitation this coming saturday kusan 4
reply 0
Seeyermerh Dec 28, 07:18 AM

hhhh ni ai ban shirya ba ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜นsaidai shi y fitar min ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜นsamarin ai masu damun mutum a DM ne ni banda sweet din basu ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Seeyermerh Dec 28, 07:22 AM

๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Seeyermerh Dec 28, 07:23 AM

hhhh karatu zanyi ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 07:42 AM

A toh so ake yaron Shima yayi zuciya shiyasa ake tada masa da hankali๐Ÿคฃ a fito da mata if not Kuma to uhmmmmm..
reply 0
Fauziya Dec 28, 07:43 AM
lol ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ Muma namu nazuwa insha Allah
reply 0

Related Posts


Trending

Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Jamaa wai hln daga december nan baxaโ€™a sake yin aure ba?๐Ÿ˜‚ General
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General